Thursday, 14 September 2017

SANARWA



SHEIKH ALBANY COLLEGE OF QUR’ANIC MEMORIAZATION

MUMED GROUP OF SCHOOLS,
KOFAR SAURI KATSINA








 


                                      14TH SEPTEMBER, 2017

Sanarwa!                       Sanarwa!!                      Sanarwa!!!

SAYARDA FORM
Wannan Makaranta ta mai Adreshi a sama tana farin cikin sanar da al’ummar Musulmi cewa ta fara sayar da da Form domin shiga wannan Makaranta da ke Mumed Group of Schools K/Sauri, Katsina.

Za’a iya samun Form din kamar haka:

Wuri: Harabar Makarantar Mumed Group of Schools, Kofar Sauri, Katsina

Rana: Ranakun aiki Litinin zuwa Juma’a

Lokaci: Karfe 10:00am zuwa 01:00pm

Domin neman Karin Bayani Sai a tuntubi wadannan numbobi kamar haka:

08033701336                07037417785                08037173784
08037005575                08036220736

                 Sanarwa
Ag. Director Albany Tahfeez
   (08030625910)
Mumed Group of Schools

No comments:

Post a Comment