Thursday, 14 September 2017

SANARWA



SHEIKH ALBANY COLLEGE OF QUR’ANIC MEMORIAZATION

MUMED GROUP OF SCHOOLS,
KOFAR SAURI KATSINA








 


                                      14TH SEPTEMBER, 2017

Sanarwa!                       Sanarwa!!                      Sanarwa!!!

SAYARDA FORM
Wannan Makaranta ta mai Adreshi a sama tana farin cikin sanar da al’ummar Musulmi cewa ta fara sayar da da Form domin shiga wannan Makaranta da ke Mumed Group of Schools K/Sauri, Katsina.

Za’a iya samun Form din kamar haka:

Wuri: Harabar Makarantar Mumed Group of Schools, Kofar Sauri, Katsina

Rana: Ranakun aiki Litinin zuwa Juma’a

Lokaci: Karfe 10:00am zuwa 01:00pm

Domin neman Karin Bayani Sai a tuntubi wadannan numbobi kamar haka:

08033701336                07037417785                08037173784
08037005575                08036220736

                 Sanarwa
Ag. Director Albany Tahfeez
   (08030625910)
Mumed Group of Schools

Sunday, 27 August 2017

DA RUWAN CIKI AKE JAN NA RIJIYA!!!

Muhadara kenan wadda aka gabatar a Masallacin Juma'a na Ahmadu Cindo Rafukka, Katsina 
Ranar Lahadi 29-01-2017 bayan Sallar Isha'i.

Mal. Aminu Usman (Abu Ammar)
http://darulfikr.com/s/14240

Mal. Muhammad Usamatu Abbas
http://darulfikr.com/s/14242

SHIRYAWA
ﻣﺆﺳﺴﺔ ﺍﻟﺸﻴﺦ ﻣﺤﻤﺪ ﻧﺎﺻﺮ ﺍﻟﺪﻳﻦ ﺍﻷﻟﺒﺎﻧﻲ
SHEIKH MUHAMMAD NASIRUDDEEN EL-ALBANY FOUNDATION
(Sashen Da'awa)
Ayi saurare lafiya